📘 1. COURSE OUTLINE (Cikakken Tsarin Darussa)
Makarantar Koyar da Zamantakewar Aure da Shawara ga Ma’aurata
A. SHORT COURSE (Wata 1)
Manufa:
A ba da gajeren horo ga matasa da ma’aurata domin fahimtar manyan ginshiƙan zaman aure lafiya.
Darussa & Abubuwan da za a koya:
- Zamantakewar Aure – Introduction to Marriage
• Ma’anar aure a addini da al’ada
• Muhimmancin aure ga al’umma
• Manyan tushe hud’u na zaman aure - Mu’amalar Ma’aurata – Basic Communication Skills
• Yadda ake magana cikin ladabi
• Warware rikici cikin hikima
• Yarda da jin maganar juna - Hakkin Ma’aurata – Islamic & Social Rights
• Hakkin miji
• Hakkin mace
• Hakkin yara - Emotional Health in Marriage
• Gudanar da fushi
• Magance damuwa
• Yadda ake kwantar da hankali a lokacin matsala
B. CERTIFICATE COURSE (3 Months)
- Marital Sociology II
• Nau’o’in rigima
• Dalilan rabuwar aure
• Matsalolin da ma’aurata ke yi ba tare da sani ba - Effective Communication II
• Magana mai kyau (Constructive speech)
• Tsare harshen da ke haddasa rikici
• Ilimin sauraron juna (Deep listening) - Family Finance Management
• Kasafin kuɗin gida
• Raba alhakin kudi
• Illolin bashi ga aure - Emotional Intelligence in Marriage
• Fahimtar halayen juna
• Kula da yanayin zuciya
• Kare dangantaka daga shakku - Islamic Family Law (Shari’a)
• Nikah
• Nafaqa
• Saki da sharuddan sa
• Tarbiyyar yara a shari’a - Parenting Skills
• Ilimin tarbiyya
• Matsalolin yara da hanyoyin magance su
• Haɗin kai tsakanin iyaye - Family Health & Nutrition
• Lafiyar jiki
• Ciwon gajiya a gida (Stress)
• Tsarin abinci - Introduction to Counselling
• Sirri (Confidentiality)
• Yadda ake sauraron mai magana
• Rubuta rahoto
C. DIPLOMA (Shekara 1)
Semester 1 Courses:
1. Advanced Marital Sociology
2. Fiqh al-Usra (Islamic Family Jurisprudence)
3. Psychology of Marriage & Family
4. Comparative Family Systems
5. Conflict Resolution & Mediation Skills
6. Sexual & Intimacy Education (Halal guidelines)
Semester 2 Courses:
7. Counselling Practice & Techniques
8. Case Management & Reporting
9. Family Leadership & Community Engagement
10. Professional Ethics in Counselling
Practical Work:
• Counselling Lab
• Role-play da Case Studies
• Internship na watanni 2
Final Project:
• Bincike kan matsalar aure a al’umma
• Rubutun shawarwari da hanyoyin gyara