MANUFAR MU

  1. Horar da ma’aurata kimiyyar zaman aure domin inganta juna.

2. wayar da kan ma’aurata kafin aure, su san hakkokin miji da mata.

3.Bayar da shawara (Counselling) ga ma’auratan da ke cikin matsala.

Dakile yawan saki, rabuwar aure da tashin hankali a gida.

Koyar da halayen kirki, tausayi,hakuri da mu’amala don bude kofar tattaunawa bisa jagororin addini da al’ada mai kyau.

Leave a Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Related Post