AURATAYYA

MARRIAGE COUNSELLING SCHOOL PLAN

MANUFOFIN MAKARANTA


1. Horar da ma’aurata domin inganta fahimtar juna.
2. Wayar da kan matasa kafin aure, su san hakkin miji da mata.
3. Bayar da shawara (Counselling) ga ma’auratan da ke cikin matsala.
4. Dakile yawan saki, rabuwar aure da tashin hankali a gida.
5. Koyar da halayen kirki, tausayi, hakuri da mu’amala bisa jagororin addini da al’ada.

Kwasa-Kwasai Na Koyarwa

SHORT COURSE (Wata 1 )

CERTIFICATE COURSE ( Wata 3

DIPLOMA ( SHEKARA 1 )

IMAM DR. SHEIKH AMINU IBRAHIM DAURAWA

Mamallakin kuma wanda ya gina wannan makaranta shine malamin addinin muslunchi kuma daya daga cikin maluman mu na sunnah da yake a garin kano Nigeria. Ya gina da bunkasa wannan makaranta domin koyar da zamantakewar Aure. Wanda ya saka mata suna Auratayya. 

Why Choose Us

MISSION STATEMENT

Our mission is to provide a comprehensive and culturally sensitive approach to marriage counselling, guided by Islamic values and principles. We aim to educate couples, marriage counsellors, and community leaders to build strong, healthy, and resilient marriages, fostering a culture of peace, understanding, and prosperity in families and communities.

VISION STATEMENT

Our vision is to be a leading institute in promoting marital harmony and strengthening family bonds in Northen Nigeria, particularly in yobe state. we envision a society where marriage are built on matual respect,trust, and understanding, and where families are empowered to thrive and contribute positively to their communities. We strive to be a beacon of hope and guidance for couples,families, and communities, inspiring a culture of love, compassion, and peace.

MARRIAGE COUNSELLING SCHOOL PLAN

Address No.1 ZAMZAM STREET, YAR AKWA B, KANO, STATE, NIGERIA