APPOINTMENT

Zaka sami damar ziyartar makaranta domin tattaunawa akan matsalar da ta shafe ka koda baka kasance ce dalibi a makarantar ba. DAnna Register Now domin samun damar!. Ayi hakuri zamu sanar da zarar an fara register

Read More

HADA AURE

Wannan sashe ne da zai baka damar samun mata/mijin aure. wanda wannan makaranta ta tanada takanas domin masu buqatar samun abokiyar zama. zamu baku damar register domin tantance ku. Ayi hakuri zamu sanar daku da zarar an fara register

Read More

KWASA-KWASAI NA KOYARWA

1. COURSE OUTLINE (Cikakken Tsarin Darussa) Makarantar Koyar da Zamantakewar Aure da Shawara ga Ma’aurata A. SHORT COURSE (Wata 1) Manufa: A ba da gajeren horo ga matasa da ma’aurata domin fahimtar manyan ginshiƙan zaman aure lafiya. Darussa & Abubuwan…

Read More

MANUFAR MU

2. wayar da kan ma’aurata kafin aure, su san hakkokin miji da mata. 3.Bayar da shawara (Counselling) ga ma’auratan da ke cikin matsala. Dakile yawan saki, rabuwar aure da tashin hankali a gida. Koyar da halayen kirki, tausayi,hakuri da mu’amala…

Read More

About Us

Samar da shawarwari da gyaran matsalolin aure bisa:• hujjoji,• ilimi,• da hanyoyi masu inganci. Rage yawaitar:• saki,• da tashin hankali a cikin gida. Dasawa iyali muhimman ɗabi’u kamar:• hakuri,• tausayi,• girmama juna. Yada al’adar tattaunawa mai kyau da sadarwa mai…

Read More

MA WALLAFI

Iman Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa. Daya daga cikin Maluman sunnah da yake a garin kano, Nigeria. Shi ya kirkiri wannan Makaranta ta Auratayya domin wayar da kan ma’aurata. Domin yana daga daya cikin wanda yake amsar Korafe-korafe akan Mas’alar aure.…

Read More