APPOINTMENT
Zaka sami damar ziyartar makaranta domin tattaunawa akan matsalar da ta shafe ka koda baka kasance ce dalibi a makarantar ba. DAnna Register Now domin samun damar!. Ayi hakuri zamu sanar da zarar an fara register
Read MoreZaka sami damar ziyartar makaranta domin tattaunawa akan matsalar da ta shafe ka koda baka kasance ce dalibi a makarantar ba. DAnna Register Now domin samun damar!. Ayi hakuri zamu sanar da zarar an fara register
Read More1. COURSE OUTLINE (Cikakken Tsarin Darussa) Makarantar Koyar da Zamantakewar Aure da Shawara ga Ma’aurata A. SHORT COURSE (Wata 1) Manufa: A ba da gajeren horo ga matasa da ma’aurata domin fahimtar manyan ginshiƙan zaman aure lafiya. Darussa & Abubuwan…
Read More2. wayar da kan ma’aurata kafin aure, su san hakkokin miji da mata. 3.Bayar da shawara (Counselling) ga ma’auratan da ke cikin matsala. Dakile yawan saki, rabuwar aure da tashin hankali a gida. Koyar da halayen kirki, tausayi,hakuri da mu’amala…
Read MoreIman Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa. Daya daga cikin Maluman sunnah da yake a garin kano, Nigeria. Shi ya kirkiri wannan Makaranta ta Auratayya domin wayar da kan ma’aurata. Domin yana daga daya cikin wanda yake amsar Korafe-korafe akan Mas’alar aure.…
Read More