MA WALLAFI
Iman Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa. Daya daga cikin Maluman sunnah da yake a garin kano, Nigeria. Shi ya kirkiri wannan Makaranta ta Auratayya domin wayar da kan ma’aurata. Domin yana daga daya cikin wanda yake amsar Korafe-korafe akan Mas’alar aure.
Hakan yasa ya fitar da wannan hanyoyin domin saukakawa ma’aurata bangaren zuwa daukar karatu akan aure. Ko ziyartar Yanar-gizo ko mallakar Application dukkanin su domin wannan Makaranta ta auratayya.

Akwain hanyoyi da yawa da aka bada damar amsa tambayoyin ku ko karatu cikin video domin wayar da kan ma’aurata da wadanda suke buqatar aure Samari/Yammata. Wannan makaranta ta ware ajujuwa na daukar darasi da kuma app da website domin koyar da zaman aure da dukkanin masu buqatar su mallaki miji/matar aure. Akwai sashe daban-daban na yanda aka ware domin Hada aure.


Leave a Comment