Zaka sami damar ziyartar makaranta domin tattaunawa akan matsalar da ta shafe ka koda baka kasance ce dalibi a makarantar ba. DAnna Register Now domin samun damar!. Ayi hakuri zamu sanar da zarar an fara register
Wannan sashe ne da zai baka damar samun mata/mijin aure. wanda wannan makaranta ta tanada takanas domin masu buqatar samun abokiyar zama. zamu baku damar register domin tantance ku. Ayi hakuri zamu sanar daku da zarar an fara register
Leave a Comment